Kim du han biography channels
Kim Du-han (korea: 김두한, hanja: 金斗 漢, a shekarar aluf dubu ɗaya da ɗari tara da goma sha takwas zuwa shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da biyu ) ɗan siyasan Koriya ta Kudu ne, 'yan daba. ya kasance ɗaya daga cikin shugaban manyan ƙungiyoyin daba na Seouls. sunan laƙabi da Uisong (의송, 義 松).